Sirrin Slatin Annabi 2
  • Take: Sirrin Slatin Annabi 2
  • marubucin: Sirrin Slatin Annabi S W W is on Facebook.
  • Source:
  • Ranar Saki: 7:32:5 2-10-1403

Manzon Allah(s) yace wanda bukata ta kuntata gare shi, ya yawaita salati gare ni, domin yana gusar da damuwa da bakin ciki, yana yawaita arziki, yana biyan bukatu (thawabul a'amal) Manzon Allah(s) ha ilayau yana cewa, ku yawaita salati gare ni, domin salati gare ni haske ne a kabari, kuma haske ne a siradi, kuma haske ni a cikin aljanna. (A'amalud dusy).

SALATIN ANNABI 100 RANAR JUMA'A. Manzan Allah (s) ya ce, "Wanda ya yi min salati 100 ranar Juma'a, Allah zai biya masa bukatu sittin, talatin a duniya talatin a lahira

wanda ya cirato ya shigar Dan'uwa Sa'idu Funtua